Sarautar Musulunci ta Kano | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Babban birni | Dala, Nigeria | |||
Bayanan tarihi | ||||
Mabiyi | Kingdom of Kano (en) |
Sarautar Musulunci ta Kano Masarautar Hausa ce da ke, arewacin Najeriya[1] a yanzu wacce ta samo asali tun shekara ta 1349, lokacin da Sarkin Kano Ali Yaji (1349-1385), ya rusa kungiyar Tsumbubra, ya shelanta Kano a matsayin Sarkin Musulmi. Kafin 1000 AD, Kano tana sarauta a matsayin Masarautar Hausa. Sarautar Sarkin Musulmi ta kasance har zuwa lokacin da Fulani suka yi jihadi a shekarar 1805 da kuma kashe Sarkin Kano na karshe a shekarar 1807. Daga nan sai aka maye gurbin Sarkin Musulmi da Masarautar Kano, a ƙarƙashin Daular Sakkwato. Babban birnin yanzu shine birnin Kano na zamani a jihar Kano.[2]